IQNA - Ma'aikatar sufuri da harkokin wajen Isra'ila ta sanar da cewa an rufe sararin samaniyar gwamnatin ga jiragen farar hula.
Lambar Labari: 3493421 Ranar Watsawa : 2025/06/15
IQNA - Mahalarta gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Port Said na kasar Masar sun shiga wannan kasa.
Lambar Labari: 3490574 Ranar Watsawa : 2024/02/01
Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudiyya ta sanar da cewa mahajjatan kasar Yemen za su iya shiga Jeddah kai tsaye daga filin jirgi n saman Sana'a domin gudanar da aikin hajji daga ranar Asabar.
Lambar Labari: 3489320 Ranar Watsawa : 2023/06/16
Tehran (IQNA) A yau ne jirgin Saudiyya na farko dauke da kayan agaji don taimakawa mutanen da girgizar kasar Siriya ta shafa ya sauka a filin jirgi n saman Aleppo.
Lambar Labari: 3488661 Ranar Watsawa : 2023/02/14
Tehran (IQNA) an kafa wani kwamiti domin gudanar da bincike kan irin makaman da Amurka ta yi amfani da su wajen kai hari a Karbala.
Lambar Labari: 3484635 Ranar Watsawa : 2020/03/19
Tehran (IQNA) cibiyar da ke kula da hubbaren Imam Hussain (AS) ta yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan harin da Amurka ta kaddamar kan filin jirgi n Karbala.
Lambar Labari: 3484617 Ranar Watsawa : 2020/03/13